Daa, mala’iku ke shaidar Haihuwar Yesu Mai Ceto. Ji labarin farinciki Wanda shi ke dominku. Zo, ku yi masa sujada Shi Sarkin Sarakuna. Makiyaya suna tsaron Garkensu da daren nan. Haske ne ya kewaye su, Aka shaida musu ma. Masu hikima na duniya Bar zurfin tunaninku Nemi ceto wurin Yesu, Kuna jin labarinsa. Sarakuna, talakawa Malamai, almajirai Mazaje da mata duka, Tsofaffi da jarirai. Mel : Henry Thomas Smart 1867 [REGENT SQUARE] Text: James Montgomery 1816 "Angels From The Realms Of Glory" Stanza 5 - The Christmas Box 1825 Stanza 8 - Isaac Gregory Smith 1855 "Lord Of Heaven, We Adore Thee" Hausa: "Daa, mala’iku ke shaidar" Littafin Wakoki - Hausa (West Africa) No. 80 Web : http://www.liederschatz.net Ya Maɗaukaki na Allah Mel : Henry Thomas Smart 1867 [REGENT SQUARE] Text: James Montgomery 1816 "Angels From The Realms Of Glory" Stanza 5 - The Christmas Box 1825 Stanza 8 - Isaac Gregory Smith 1855 "Lord Of Heaven, We Adore Thee" Hausa: "Ya Maɗaukaki na Allah" Littafin Wakoki - Hausa (West Africa) No. 34 Web : http://www.liederschatz.net Zo, jama'a, yabi Allah Mel : Henry Thomas Smart 1867 [REGENT SQUARE] Text: James Montgomery 1816 "Angels From The Realms Of Glory" Stanza 5 - The Christmas Box 1825 Stanza 8 - Isaac Gregory Smith 1855 "Lord Of Heaven, We Adore Thee" Hausa: "Zo, jama'a, yabi Allah" Littafin Wakoki - Hausa (West Africa) No. 31 Web : http://www.liederschatz.net